Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
…
continue reading
Dark chocolate
…
continue reading
…
continue reading
"Blending with the French's" delves into the joys and challenges of merging two families, guided by the experiences of a couple with seven boys and one girl. Join us as we explore bonus-parenting, sibling dynamics, and the art of blending eight unique lives into one harmonious household.
…
continue reading
Barka da shiga Taskar zamani Inda zaka samu labari Irin ta Nishadi Da Jan hankali
…
continue reading
A wannan shiri, muna karanto littafan Hausa masu ma’ana, musamman na da can, irin wadanda aka dade da wallafa su domin su tuna mana rayuwa, da al’adunmu na Hausawa kafin zuwan Turawa da ma bayan zuwansu. A cikin littafan akwai hikimomi, da dabaru, da almara, da kuma abubuwan ban mamaki, da na ban sha’awa da birgewa, da jaruman marubutan suka yi.
…
continue reading
Welcome to Afrikindness Podcast POD FOR #AFRICA The first and only podcast to empower African parents, educate non-Africans, and inspire everyone to learn more about the rich culture and heritage of Africa. Listen to the tropical heart of Africa’s hustle and bustle, the echoes of mama Africa, the royalty from the beating of the African drums, the roots of spicy African cuisine, and the sizzling from ‘Koko irin’ of jollof rice, the gbedu rhythms of Owambe and the clicking of over 2000 unique ...
…
continue reading
We are not African because we are born in Africa, we are African because Africa was born in us. Explore the way of life, the music, food and the culture of the African, people and communities in the Diaspora . A people without the knowledge of their past is like a tree without Roots
…
continue reading
Listen to one of the world's most popular marketing podcasts, brought to you by brightonSEO every Tuesday. The Internet Marketing Podcast has been hosted for over 17 years, has been downloaded over 2 million times and now boasts more than 700 episodes. Featuring advice from some of the most respected marketers in the world, including Seth Godin, Tim Ferriss, Avinash Kaushik, Neil Patel, Brian Dean, Rand Fishkin and Joe Pulizzi, this is your home for learning the strategies and tactics that w ...
…
continue reading

1
Yadda Malaman makarantu suka tsunduma yajin aikin sai baba ta gani a Abujan Najeriya
9:47
9:47
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:47Shirin na wannan mako ya ba da hankali ne kan bikin ranar yara ta duniya wanda aka saba gudanarwa a ranar 27 ga watan mayun kowacce shekara, a Najeriya yayin da ake bikin wannan rana Malaman Makarantun firamare a Abuja babban birnin ƙasar ne ke shiga watanni na uku da fara yajin aikin sai Baba ta gani, sakamakon rashin fara aiwatar da sabin tsarin …
…
continue reading

1
Yadda satar amsa tsakanin dalibai ke yiwa ilimi illa musamman a Najeriya
9:40
9:40
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:40Shirin Ilimi Hasken rayuwa na wannan mako ya mayar da hankali kan Illonlin satar amsa tsakanin Dalibai a yayin rubuta jarabawa. Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Shamsiyya HarunaBy RFI Hausa
…
continue reading

1
Shirin gwamnatin Najeriya na dawo da tsarin koyarawa da harshen uwa
10:07
10:07
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:07A wannan makon shirin ya mayar da hankali ne kan, shawarar gwamnatin tarayyar Najeriya ta dawo da tsarin amfani da harshen uwa a makarantun firamare da ke fadin kasar. Tsarin amfani da harshen uwa a makarantun firamare, wani tsari ne da aka gabatar a shekarar 2022, wadda ke da nufin inganta amfani da harsunan uwa a matsayin harshen koyarwa a makara…
…
continue reading

1
Ɓangaren ilimin wasu jihohin Najeriya sun gaza samun tallafin gwamnatin ƙasar
10:08
10:08
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:08Shirin na wannan mako ya duba dalilan da suka sanya bangaren ilimi a matakin farko a Najeriya na matakin jihohi ya gaza samun gajiyar tallafin da zai taimaka wajen bunkasa karatun kananan yara, duk da makudan kudaden da gwamnatin ƙasar ta ware a matsayin tallafi. Bisa ga kididdigar da aka yi a baya-bayan nan, akwai yara fiye da miliyan 10 da ya kam…
…
continue reading

1
Ƙalubalen da suka dabaibaye harshen Hausa ta fuskar magana- Kashi na 2
10:29
10:29
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:29Shirin Ilimi Hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan makon ya ɗora ne akan shirin makon jiya sai dai a wannan karon shirin ya karakata ne ga ɓangaren yadda matasa ke sauya wasu kalmomin Hausa ta hanyar yi musu ƙawance da wasu yaruka su bayar da wata kalma da za ta bayar da ma'anar da za a fahimci abin da ake nufi cikin sauƙi. Idan mai saura…
…
continue reading

1
Kalubalen da suka dabaibaye harshen Hausa ta fuskar rubutu - kashi na 2
10:00
10:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:00Shirin na yau, ya ɗora ne akan kashi na farko da muka gabatar a makon jiya, wanda ya yi duba game da yadda harshen Hausa ya bunkasa a lokutan baya, da muhimmacinsa, baya ga matsalolin da yake fuskanta da ma kalubalen da Rubutun Hausa ke fuskanta a kafofin sada zumunta. Masana sun bayyana ka'idojin rubutun Hausa, a matsayin wani yanayi na lura tare …
…
continue reading

1
Ƙalubalen da suka dabibaye harshen Hausa ta fuskar rubutu - Kashi na 1
9:49
9:49
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:49Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan makon shirin ya sauya salo zuwa mai dogon zango ta yadda zai tattauna da masu ruwa da tsaki a kan bunƙasar harshen Hausa da matsalolin da ya ke fuskanta da dalilan da suka haifar da matsalolin, da dai sauran muhimman batutuwa da suka shafi harshen na Hausa. Harshen Hausa, harshe ne da yak…
…
continue reading

1
Yadda yaran 'yan makarantun firamare suka koma haƙar ma'adanai a Najeriya
10:05
10:05
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:05Shirin na wannan mako ya duba yadda ƙananan yara 'yan makarantun firamare suka karatu domin aikin haƙar ma'adanai saboda cimma bukatun yau da kullum a jihar Bauchin Najeriya. A latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.By RFI Hausa
…
continue reading

1
Yadda ɗalibai a Bauchi ke watsi da karatu don shiga aikin tonon ma'adinai
10:05
10:05
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:05Shirin wannan makon zai yi dubi ne akan yadda ɗalibai a jihar Bauchi ke yin watsi da karatu don shiga aikin tonon ma'adinai. Jihar Bauchi, ta yi ƙaurin suna a baya a matsayin wadda ke sahun gaba wajen yawan yaran da suka yi watsi da makarantunsu tare da rungumar harkar tonon ma’adinai don samun dogaro da kai. Dalili ke nan da fiye da rabin daliban …
…
continue reading
Spreading smiles, creating memories, and celebrating the joy of sharing and caring. Happiness is not just a nice-to-have — it is a must-have. It drives healthier homes, boosts productivity at work, sparks creativity, and strengthens connection and bonding. At Afrikindness, we know that happiness at home isn’t about perfection — it’s about presence.…
…
continue reading

1
Gwamnatin Jigawa ta ƙaddamar da shirin ɗaukar nauyin karatun ƴaƴa mata zuwa PHD
9:29
9:29
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:29Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya maida hankali ne kan shirin da gwamnatin jihar Jigawa ta ƙaddamar, na ɗaukar nauyin karatun ‘ya’ya mata daga Firamaren har zuwa karatun Digirin Digirgir, shirin da ta ce tana fatan zai zaburar da ƙarin mata da iyayensu wajen duƙufa neman ilimi, ba tare da fargabar fuskantar ƙalubale na rashin ƙarfi ta f…
…
continue reading

1
Gwamnatin Ghana na nazarin yiwuwar fara bayar da ilimin Sakandire kyauta
9:52
9:52
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:52Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan mako ya mayar da hankali kan shirin gwamnatin Ghana na fara bayar da ilimin Sakandire kyauta, kodayake an faro da sauraren ra'ayin jama'a kan wannan shiri wanda ma'aikatar ilimin ƙasar ta bijiro da shi. Bayanai sun ce baya ga bayar da ilimin kyauta, tsarin zai kuma kawo gyara a yanayin ba…
…
continue reading

1
Yadda matasa a Najeriya suka ƙirƙiri injin da ke tsince tsakuwa daga Shinkafa
9:59
9:59
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:59A wannan makon, shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Aisha Shehu Kabara ya mayar da hankali kan yadda wasu matasa suka ƙirƙiri wani nau'in inji da ke cire tsakuwa daga jikin shinkafa, wanda zai taimaka matuƙa wajen samar da tsaftatacciyar shinkafa. Kafin wannan hoɓɓosa daga matasan, akan shigo da irin injinan ne daga ƙasashe irin China don sauƙaƙawa …
…
continue reading

1
Gwamnatin Najeriya ta ɗaga likafar Kwalejin Kimiyyan Lafiya ta Tsafe zuwa Jami'a
9:58
9:58
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:58Shirin “Ilimi Hasken Rayuwa” namu na wannan mako, ya yada zango ne a tarayyar Najeriya, inda shugaban ƙasar Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan ƙudurin samar da sabuwar jami’a kimiyyan lafiya da fasaha ta tarayya wato Federal University of Health Science and Technology a garin Tsafe na Jihar Zamfara, bayan tsallake dukkan matakan majalisa dokoki…
…
continue reading

1
Matsin rayuwa na barazanar gurgunta karatun ƙananan yara a Najeriya
9:38
9:38
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:38Shirin ''Ilimi Hasken Rayuwa'' tare da Nura Ado Suleiman a wannan makon, ya mayar da hankali ne kan yadda halin matsin rayuwa ke yin tasiri a kan karatun yara ƙanana lamarin da ya sa kaso mai yawa daga cikinsu ba sa samun cikakkiyar fahimta a kan darussan da ake koya musu, saboda dalilai da dama masu alaka da matsin rayuwar. Baya ga batun ci a kosh…
…
continue reading

1
Yadda za'a koya wa yara iya karatu tun daga matakin farko a Najeriya
10:14
10:14
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:14Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan lokaci ya mayar da hankali kan yadda za'a bi ƙa'idoji da hanyoyi domin koya wa yara iya karatu a matakin farko a Najeriya. Latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin...By RFI Hausa
…
continue reading
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako, ya yi duba ne, kan yadda wata kungiya a Najeriya, ke karfafa gwiwar daliban sakandire kan yadda za su bayyana baiwar da suke da ita, musamman a bangaren ilimin fasaha.By RFI Hausa
…
continue reading

1
Blended Lives and Athletic Dreams: A Story of Growth and Faith
25:46
25:46
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
25:46By Irin & Lanette French
…
continue reading

1
Adventures and Anecdotes from Life with a Blended Clan
23:26
23:26
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
23:26Ever wondered what it's like to grow up in a blended family with ten members and a golden doodle? Meet Nasir, our enthusiastic and science-loving third eldest child, as he shares his journey through the vibrant and occasionally chaotic world of our household. Nasir brings his unique perspective on being a middle child, revealing both the joys and t…
…
continue reading

1
Sunrise Endurance: Navigating Fitness, Festive Joy, and Family Traditions
33:11
33:11
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
33:11This episode explores the journey of strength and discipline through personal experiences in fitness, relationships, and holiday shopping. We emphasize the value of pushing through challenges, fostering mental resilience, and prioritizing meaningful gifts over materialism, inviting our listeners to reflect on their own life experiences and values. …
…
continue reading

1
Blending Life's Storm: From TikTok Fame to Family Dynamics with Rory the Storm
46:10
46:10
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
46:10Rory the Storm, a vibrant and well-loved personality on TikTok, joins us to explore the dynamic world of blended families and social media fame. From his karate days earning him the moniker "the Storm" to his creative ventures like Band of Brothers and the Sock King on Instagram, Rory has a captivating story to tell. As my brother, our discussion e…
…
continue reading

1
Mahimmancin kwalejojin fasaha a Najeriya wajen bunƙasar ɓangaren ilimin kimiyya
10:02
10:02
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:02Shirin Ilimi Hasken Rayuwa a wannan makon ya yi nazari ne kan mahimmancin kwalejojin fasaha na Najeriya ga bunƙasar ɓangaren ilimin kimiyya da fasaha a ƙasar, da kuma kalubalen da suke fuskanta a halin yanzu, sai kuma duba hanyoyin da za a bi don farfaɗo da martabarsu. Ku latsa almar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nura Ado Suleiman.....…
…
continue reading

1
Tasirin da salon koyarwa ke da shi wajen baiwa ɗalibai ingantatcen ilimi
10:01
10:01
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:01Shirin Ilimi Hasken Rayuwa a wannan mako, ya tattauna ne a kan salon koyarwa tun daga matakin makarantu na ƙasa wato ‘Method of Teaching’ a turance, da tasirin da wannan salo ke da shi kan bayar da ilimi. Salo ko kuma dabarun koyarwa matakai ne ko tsarin da malamai ke amfani da su wajen koyar da ɗalibai darussa, a kuma tabbatar da cewa ɗaliban sun …
…
continue reading

1
Rashin malamai ya tilasta iyaye janye yaransu daga makarantu a kudancin Najeriya
9:16
9:16
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:16Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan makon ya mayar da hankali ne kan yadda iyaye a yankin kudancin ƙasar ke janye yaransu daga Makarantu saboda ƙarancin makarantu a yankin. Jihar Abia na sahun ƴan gaba gaba da ke fama da wannan matsala inda a baya-bayan nan aka tarin yaran da suka daina zuwa makaranta.…
…
continue reading

1
Gwamnatin Bauchi na shirin mayar da yara fiye da miliyan 1 makarantu
9:45
9:45
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
9:45Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan makon ya mayar da hankali ne kan yadda gwamnatin jihar Bauchi a Najeriya ke yunƙurin mayar da yara fiye da miliyan guda makaranta a wani yanayi da ake ganin ƙaruwar yaran da basa zuwa makaranta a yankin arewacin kasar. Tuni masu ruwa da tsaki a wannan yanki suka yi maraba da matakin gwamn…
…
continue reading

1
Ɓanagrorin ilimi sun koka da matakin JAMB na durkusar da harshen Faransanci
10:00
10:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:00Sannu a hankali darussan nazarin harshen faransanci na kara karbuwa a manyan makarantun Nigeria, sai dai kuma, wani matakin da hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta JAMB a Nigeria, ta aiwatar, na cire takardar shaidar share fagen shiga jami’a ta karatun harshen faransanci, daga cikin darussan da hukumar ta JAMB ke bayar da guraben kar…
…
continue reading

1
Yadda wasu gwamnoni a Najeriya ke biris da yaran talakawa da suka tura karatu wasu kasashe
10:42
10:42
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:42Shirin na wannan rana ya duba yadda wasu gwamnonin a Najeriya ke daukar alhakin tura yaran talakawa wasu kasashe domin karatu amma kuma daga bisani sai gwamnatin ta yi biris da sha'aninsu.By RFI Hausa
…
continue reading

1
Yadda jami’o’i a Najeriya ke neman tallafin inganta ƙirƙirarriyar fasaha ta AI
10:00
10:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
10:00Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya duba yadda wasu manyan jami’o’i a Najeriya ke neman tallafin ƙasashen da suka ci gaba kan yadda za a inganta ƙirƙirarriyar fasaha ta AI. Tuni kuma suka gabatar da wannan buƙata tasu a wajen taron da ƙungiyar bunkasa ilimi ta ƙasashen Turai kan shirya duk shekara, inda a wannan shekara Faransa ta karbi b…
…
continue reading

1
#731 Tech SEO with Simon Lesser, Paulo Andraus, David Gossage and Beth Woodcock
1:02:21
1:02:21
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
1:02:21In this final episode of the series, we introduce you to some of our top experts sharing their knowledge and experience during the brightonSEO conference. Hosted by Simon Lesser, the panel share advice on improving website speed and performance; considerations for choosing SEO and tech SEO tools, and the significance of log file analysis in underst…
…
continue reading

1
#730 Paid Search with Charley Brennand, Danielle Gipps, Sarah Sal and Cathryn Stormont
1:02:06
1:02:06
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
1:02:06In this series of episodes, we introduce you to some of our top experts sharing their knowledge and experience during the brightonSEO conference. Hosted by Charley Brennand, this episode dives head first into the fast-evolving evolving social and paid search landscape. We cover the dominance of video content and its place in paid search campaigns, …
…
continue reading

1
#729 AI with Dan Taylor, Mike Curtis, Jonjo Rowlands and Irin Rahman
1:01:58
1:01:58
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
1:01:58In this series of episodes, we introduce you to some of our top experts sharing their knowledge and experience during the brightonSEO conference. Hosted by Dan Taylor, this panel session covers everything you need to know about AI’s place in digital marketing; from its evolution and the future of content creation, to the ethical considerations we n…
…
continue reading

1
#728 SEO Site Clinic with Claire Carlile, Tom Capper, Sally Raymer and Dave Cousin
1:02:28
1:02:28
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
1:02:28In this series of episodes, we introduce you to some of our top experts sharing their knowledge and experience during the brightonSEO conference. Hosted by Claire Carlile, this panel session takes questions from the live audience, answering their queries on real-life website and SEO issues. Join us for a deep-dive into technical and on-page SEO wit…
…
continue reading

1
#727 Analytics with Patrick Stox, Anna Rowlinson, Gareth Beck and Natasha Burtenshaw-deVries
1:00:50
1:00:50
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
1:00:50In this series of episodes, we introduce you to some of our top experts sharing their knowledge and experience during the brightonSEO conference. Hosted by Patric Stox, our panel of experts delve deep into the world of SEO analytics, sharing valuable insights on the challenges and solutions surrounding Google Analytics 4 (GA4) and the future of dat…
…
continue reading

1
#726 Ecommerce with Neha Khanna, Caleb Chatfield, Lorcan Fearon and Lucia Dello
1:03:31
1:03:31
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
1:03:31In this series of episodes, we introduce you to some of our top experts sharing their knowledge and experience during the brightonSEO conference. Hosted by Neha Khanna, the panel discussion focuses the subject of e-commerce, especially the challenges of SEO within the industry and the strategies used to address them. If you’re keen to learn more ab…
…
continue reading

1
#725 Content Marketing and Digital PR with Karim Adib, Victoria Roscow, Will Waldron and Sarah-Jayne Taylorson
1:02:52
1:02:52
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
1:02:52In this series of episodes, we introduce you to some of our top experts sharing their knowledge during the brightonSEO conference. Hosted Karim Adib, the panel discussion centers around the subject of content marketing and digital PR. If you’re keen to learn more about building relationships with PR professionals and the importance of building qual…
…
continue reading

1
#724 Link Building with Hana Montgomery, Vince Nero, Olivia Bence and Dixon Jones
1:07:49
1:07:49
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
1:07:49In this series of episodes, we introduce you to some of our top experts sharing their knowledge and experience during the brightonSEO conference. Hosted by Hana Montogomery, the panel discussion centers around link building strategy, its relationship with developing AI technology and the best tools and tactics currently used by SEO pro’s. If you’re…
…
continue reading

1
#723 How to Build Authority Online with Bianca Anderson and Andy Crestodina
25:40
25:40
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
25:40In today's episode we’re joined by special guests, Bianca Anderson and Andy Crestodina. Our conversation centers around the impact of algorithm updates on the future of content discovery; the practical strategies for navigating this evolving digital landscape and the importance of leveraging expertise within content teams to enable the evolution of…
…
continue reading

1
#722 How to Have More Paid Media Success with Kevin Lee and Julia Vyse
28:46
28:46
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
28:46In today's episode we’re joined by special guests, Julia Vyse and Kevin Lee, discussing the developments and advances taking place in paid media right now. Our conversation takes in the complexities of paid advertising; the challenges of measuring success, and the importance of understanding the nuances of different platforms. If you’re keen to get…
…
continue reading

1
#721 All You Need to Know About Video Advertising with Cory Henke and Jyll Saskin Gales
26:53
26:53
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
26:53In today's episode, we’re talking all about video advertising with insights from expert guests Jyll Saskin Gales and Corey Henke. We discuss the impact of automation and AI in advertising, the continued rise of short-form video content, the merging of organic and paid content, and the challenges of measuring advertising effectiveness in a rapidly c…
…
continue reading