show episodes
 
Artwork

1
Kasuwanci

RFI Hausa

icon
Unsubscribe
icon
icon
Unsubscribe
icon
Monthly+
 
Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.
  continue reading
 
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani. Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.
  continue reading
 
Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.
  continue reading
 
Artwork

1
Ta-da!

Jessica Lynn Williams

icon
Unsubscribe
icon
icon
Unsubscribe
icon
Monthly
 
Conversationalist Jessica Lynn Williams banters with makers, scientists, entrepreneurs, inventors, and all-around wonderful humans who are bringing something beautiful into this world.
  continue reading
 
Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.
  continue reading
 
Artwork

1
Wasanni

RFI Hausa

icon
Unsubscribe
icon
icon
Unsubscribe
icon
Monthly+
 
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.
  continue reading
 
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
  continue reading
 
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.
  continue reading
 
Artwork
 
Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.
  continue reading
 
Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.
  continue reading
 
Artwork

1
Inspired By Coco

Coco LaRain Veira

icon
Unsubscribe
icon
icon
Unsubscribe
icon
Monthly
 
Coco LaRain Veira speaking Inspirational truths that transform pain into power. Through song, poetry and a little humour to spice things up Coco soothes our souls, heal our hearts and strengthen our minds so we don't just survive but thrive in adversity. In 1992 after becoming a teenage mother Coco was asked to inspire her peers with her story and ta-da her speaking Career was launched. Now an award-winning Speaker, Certified Corporate Trainer, Professional Singer and Spoken Word Poet, Coco ...
  continue reading
 
Artwork

1
Concept Media

Ibrahim Salisu nasir

icon
Unsubscribe
icon
icon
Unsubscribe
icon
Monthly
 
Tashache da zatake yada bayanai chikin harshen harshen hausa da turanchi. A kokarinta na wayarda kan matasa musanman ta basu karfin gwiwa wajen gudanaeda rayuwaesu. Hallau kuma da nishadantar dasu a ilimanche.....
  continue reading
 
Artwork

1
The Great Canadian Leadership Podcast

The Great Canadian Training & Consulting Company

icon
Unsubscribe
icon
icon
Unsubscribe
icon
Monthly
 
Join us in our search for what makes a great communicator? How do leaders use their communication skills to inspire, create trust, and influence? It’s not easy. What did they do to get better? Listen bi-monthly to how you can improve your communication skills and take the steps to be a great leader in business. Tune in to hear each guest’s “failure ta-da” and see how they learned from a failure. Plus, check out the Three Stars, in which Joel distills what we learned into actionable points yo ...
  continue reading
 
💥 Ignite your company culture with the Build a Vibrant Culture podcast! We bring together incredible leaders, trailblazing entrepreneurs, and expert visionaries to share the secrets to their success, explore real-world challenges, and reveal what it truly takes to lead with energy, passion, and purpose as a 🌟VIBRANT🌟 Leader. 🎧 Tune in every week as Nicole Greer dives deep with a new inspiring guest, delivering fresh insights and actionable wisdom to elevate your leadership game! 💥 Subscribe ...
  continue reading
 
Artwork

1
Abokin Fira

Taskar Malam

icon
Unsubscribe
icon
icon
Unsubscribe
icon
Monthly
 
Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yana keta daji da shi, ko a cikin jirgin ...
  continue reading
 
Artwork

1
Kränkt & Övertänkt

Jocke & Robin

icon
Unsubscribe
icon
icon
Unsubscribe
icon
Monthly
 
Är du kränkt? Eller övertänker du saker? Är du en jobbig Karen? Då kanske du ska lyssna lite på denna nöjes podden och ta noteringar ditt jävla pucko! Robin och Jocke, berättar livshistorier, testar varandra med konstiga frågor och annat dumt som faller dem i smaken. Denna podden spelas in live och kan höras i en discord server som heter Sherwood Kingdom.
  continue reading
 
Artwork

1
Morning DUNG !

Ms. J & Pink Nono - Morning DUNG

icon
Unsubscribe
icon
icon
Unsubscribe
icon
Monthly
 
Listen in as Ms J and her partner Pink Nono discuss the pressing topics of life first thing in the morning. This unadulterated view on life gives insight into all of those early morning qualms we all have. Disclaimer: Morning Dung is recorded in the morning. Often times pajamas are still being worn. Negativity is almost a guarantee. If u cant handle it then go have your morning dung alone. But for the rest of you turd burglars, join us as we wait for our morning dung! Ps dont forget to liste ...
  continue reading
 
If you are an entrepreneur, consultant, or business owner who identifies as womxn, BIPOC, LGBTQ+, neurodivergent, disabled, or any other historically excluded identity, Now & Center is a space created for you. Join us to learn from a diverse and inclusive community of entrepreneurs who have a wealth of experience, are willing to tell it like it really is, and are rewriting the rules for business to center humans, social change, and standing in our authenticity and power. In each episode, you ...
  continue reading
 
Artwork
 
Welcome to the BecomeOne Living Podcast. While yoga maybe the entry way into a deeper understanding of self, we invite you to dive even deeper into your practice. Here we will explore the transformative power of yogic philosophy, anatomy, and mindfulness. In each episode, we embark on a journey through the rich tapestry of yoga, drawing from various traditions and perspectives. From the ancient teachings of The Gita to the mystical insights of the Akashic records, we delve into the timeless ...
  continue reading
 
Artwork
 
Kai Trulsen Podcast er et show der jeg (med en god dose selvironi og nordnorsk tørrvittighet) snakker om mine grenseløse planer, smått smertelige øyeblikk med frustrerende selvinnsikt og alt det der midt imellom. Personlig, litt rotete, og faktisk ganske interessant.
  continue reading
 
Loading …
show series
 
A cikin shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon tare da Rukayya Abba Kabara ya waiwayi yadda gwamnatin jihar Katsina ta Najeriya, ƙarƙashin jagorancin gwamna Dikko Radda ta tabbatar da mutuwar jami’an tsrao 130 a hannun yan ta’adda. Shirin ya kuma waiwayi yadda ƙasashen duniya ciki har da Faransa suka nuna gamsuwarsu da samar da ƴantacciyar ƙasar F…
  continue reading
 
This episode is a celebration—literally! Joel Zeff brings his signature humor and insight to the mic, showing us why fun isn’t a frivolous extra—it’s a fundamental part of vibrant leadership and team success. Nicole and Joel dive into what it really means to lead with passion, how celebration fuels performance, and why your workplace desperately ne…
  continue reading
 
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan mako ya mayar da hankali ne kan tasirin da Makarantar koyar da harshen Larabci ta ASA a Kano ta yi wajen yaye fitattun mutane a matakai daban-daban musamman a ɓangaren shari'a kodayake Makaranta na fuskantar koma baya a yanzu. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Sha…
  continue reading
 
Shirin ya mayar da hankali ne kan yadda matakin Amurka na janye tallafin da take ba wa ɓangaren kula da masu fama da cuta mai karya garkuwa jiki ta HIV da ake fargabar zai iya haifar da koma baya ga shirin yaƙi da cutar. Tuni hukumomi a duniya suka fara tofa albarkacin bakinsu kan wannan mataki da shugaban Amurka, Donald Trump ya ɗauka, wanda ake g…
  continue reading
 
Shirin a wannan makon zayyi duba ne kan karramawar da gwamnatin Najeriya ta yi wa tawagar Super Falcons na lashe gasar WAFCON. A makon da ta gabata ne shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya karrama ƴan wasan tawagar ƙungiyar kwallon ƙafa ta mata ta ƙasar Falcons, bayan nasarar lashe kofin WAFCON karo na 10 daga cikin 13 da aka yi. Cikin kyautukan d…
  continue reading
 
Welcome to "The Best of Build A Vibrant Culture!" While Nicole takes a short summer break to receive her Certified Speaking Professional (CSP®) designation, please enjoy this vintage episode from 2023. We'll see you next week! ~~~ We’re throwing it back to November 2023 for an unforgettable conversation with Dr. Carrie Graham, Adult Learning Strate…
  continue reading
 
A Najeriya dakatar da tallafin ciyarwa da gwamantocin ƙasar suka yi a Makarantun wasu sassan ƙasar musamman arewaci ta haifar da ƙafar angulu ga harkokin zuwa makarantu a tsakanin ɗalibai da Iyeayensu. Dpomin a cewar wasu da aka zanta dasu sun ce ta wannan hanyar ce suke samun sassauci wajen ciyar da 'ya'yan nasu, mma daga bisani aka ci karo da tsa…
  continue reading
 
Masu saurare barkan mu da safiya Rukayya Abba Kabara ce ke farincikin kasancewa da ku a cikin sabon shirin Mu zagaya Duniya,a cikin shirin zaku ji yadda mutane sama da miliyan biyar ke fama da tsananin yunwa a wasu jihohin arewa maso gabashin Najeriya uku. Wannan mako ne tsaffin jami’an ƴansanda a Najeriya suka gudanar da wata kwarya-kwarayar zanga…
  continue reading
 
To kamar yadda akaji a matashiyar shirin, ra’ayoyin masana tattalin arziki sun banbanta a Najeriya, tun bayan da sananne a harkar tattalin arziki Bismark Rewane ya tabbatar cewa Naira ta daidaita tsakanin 1500 zuwa 1560 kan kowace dala a makonnin baya-bayan nan, yayin da tattalin arzikin ƙasar kuwa ya fara farfadowa sakamakon matakin babban bankin …
  continue reading
 
Shirin na wannan mako ya yi duba ne kan al'adar nan da ta jima tana cin kasuwa a ƙasar Hausa, wato Sallar cika ciki da ake gudanarwa bayan Sallar layya. Tsawon shekaru da wannan al’adar ta dore,ake kuma ci gaba da gudanar da ita a wurare da dama. Al'ummar Hausa da dama a birane da karkara a duk ranakun tara da goma ga watan farko na shekarar musulu…
  continue reading
 
Loading …

Quick Reference Guide

Copyright 2025 | Privacy Policy | Terms of Service | | Copyright
Listen to this show while you explore
Play