Tasirin Makarantar koyar da harshen Larabci ta ASA ga Arewacin Najeriya II
Manage episode 495835349 series 1083810
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan mako ya mayar da hankali ne kan tasirin da Makarantar koyar da harshen Larabci ta ASA a Kano ta yi wajen yaye fitattun mutane a matakai daban-daban musamman a ɓangaren shari'a kodayake Makaranta na fuskantar koma baya a yanzu.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna.
24 episodes